Header Ads

Chakwakiya Kalli Yadda Ta kaya Presdor'Sumayya Mkadan Daga Na gobe Jumma' Insha Allah

Labarina Season 7 Episode 8 Al'amari Ya Rikice 


 Tirkashi; Wasu Na Cewa Fresdo Bazai Iya da Raba Gar’dama Ba!! Shin Ka yadda Bazai Iya Karawa da shi ba akan Sumayyah ko Aa – Labarina… 


Hakika wan nan Shirin ya samu lambar yabo gurin mutane masu mutukar yawan gaske domin Yana karartar da wasu abubuwa masu amfani ga Al,ummah Dan Kara ilimantuwa da abubuwa masu amfani




Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren kamfanin Nan Mai suna Saira Movies tone campani Mai abun mamaki gurin kawo abubuwan sa farin ciki azuciyar mutane.




Shirin labarina Yana dauke da fitattun jarumai masu mutukar iya tsara shirye shirye Dan farin cikinku jaruman sun hada da Alhaji Rabi,u Rikadawa,Lukuman fati Washa, Fati Yola,Baba Rabi,u Presdo,Alhaji Dan gaske,da dai sauran manyan jarumai.





Hakika Malam Aminu Saira Mamallakin wan Nan Shirin na labarina ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin mutane masu kallon wan Nan Shirin nasu na labarina suna godiya da saka albarka.





No comments

Powered by Blogger.