Bansan Da' Namiji ba' Kuma Shekarata 28 Ni Cikekiyar Budurwace-Cewar Hadiza Gabon
Shekarata 28 kuma ni budurwace ban tapa sanin da Namiji ba - Hadiza Gabon
Fitacciyar jarumar Fina-finan Hausa na Kannywood Hadiza Aliyu Gabon tace kada fa jama'a su riƙa kallonta a matsayin wata babbar macce ko kuma wacce ta rasa budurcinta, Jarumar tace har yanzu ita cikakkiyar budurwa ƴar shekara 28 ce son kowa ƙin wanda ya rasa
Jaruma hadiza gabon ta bayyana cewa it's budurwace yar shekara 28 a duniya kamar yadda ta saka a twitter handle nata.
Ga screenshot din👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇


Post a Comment