Ana Gwarama` Kada Daga Shirin Labarina Na Gobe Juma`a In Sha Allahu Season 7 Episode 7` Saira Movies
Kyayatacen Kamfanin Sairaa Movies` Hankula Yaraabu Biyu Da Akwai Chakwakiya Ku Kalli Kadan Daga ciki.
Labarina Series - Season 7 Episode 7 Sarkin Waka ma ya shawarci Sumayya kan ta auri Raba-Gardama ta rabu da Presidor Ga kaɗan daga cikin shirin Labarina zango na 7 kashi na 7 wadda zai zo muku a ranar Juma'a, 20 ga watan Oktobar 2023 da misalin ƙarfe 8:30 na dare a channel ɗin mu na Saira Movies da ke kan manhajar YouTube ta link ɗin nan: 👉 https://youtube.com/@SairaMovies?si=nfIksQNIgPBY6EqD Sai kuma a tashar Arewa24 da misalin ƙarfe 9 na daren ranar Juma'ar dai. - Saira Movies 🎥

Post a Comment