Home/
Unlabelled
/Inalillahi Wa Ina`illaihi Rajeeun Directa Aminu S. Bono Lokaci Yayi//Hotunan jana’izar fitaccen daraktan Kannywood, Aminu S. Bono wanda ya rasu da yammacin jiya Litinin.
Inalillahi Wa Ina`illaihi Rajeeun Directa Aminu S. Bono Lokaci Yayi//Hotunan jana’izar fitaccen daraktan Kannywood, Aminu S. Bono wanda ya rasu da yammacin jiya Litinin.
Hotunan jana’izar fitaccen daraktan Kannywood, Aminu S. Bono wanda ya rasu da yammacin jiya Litinin. Manyan ‘yan masana’antar ta Kannywood da dama ne suka halarci jana’izar a unguwar Ɗandago da ke birnin Kano.
Cikin kuka Aisha Humaira tayi alhinin mutuwar Aminu S Bono tare da alkawarin biya mishi bashi.
Post a Comment