Header Ads

Zazzafan Martani Daga Brr.Ishaq Ga Misbahu Da Yan Gani Na Iya Na Kannywood, Dan Gane Da Tona musu Asiri

 Brr. Ishaq Yayi Raddi Kan Kalamen Musbahu Akan Kada Malamai Su saka Musu Baki Acikin Rikicinsu Sabida Na House 2 House Issue.






Shahararen malamin adinin musulunci brr. ishaq ya zazzagi kaamen misbahu dangane da abubuwan da suke faruwa a masana`antar kannywood ta yadda ake tona musu asiri kota ina.


Misbahu ya bukaci malamai akan cewa kada su tsoma musu baki a rikicinsu saboda babu wani da kannywood da ya taba tsoma bakinsa a ciki n rikicin malamaii na adini.


hata wasu daga ciki jarumai maza da mata sun bada tabbaci akan hakan yana faruwa,ashe babu wani batun kazafi,ko neman yafiya da bibian rai dinsa da suke.



GA CIKEKKENN BIDIIIIIIIIYON MARTAIIIIIIIIIIIIIN

No comments

Powered by Blogger.