Labarina Season 7 Episode 11 Tabbas Auren Sumayya Baxai Taba Yiyuba Frezdo Bai Nuna Halarciba
Topha: Shakka Babu Aliyu Ba Son Sumayya Yake Ba Har Shi Zai Bada Kwangilan Ayi Kidnaping Dinta
Labarin yazo da wata salo na daban yayinda matar rabe ta amince da mahaifiyar sumayya a matsayin sabuwar matan mijinta.
Rabagardama ya dage akan cewa sumayya ce zabinsa duk wasu daga cikin yan uwa basu son auren hada da yan shamiyan sarkin gabas.
Umar ya tuna da abokinsa da ya kasance shima saurayin sumayya ne kuma sanadiyar hakan suka hadu da Rukayya har lamarin ya kun no Kai.
Jinjina ga directa aminu saira bisa jajircewarsa har shirin ya kai haka cikin lamincewa na Allah S,W.A.
Da dukan alamu shirin yakai ga karewa kamar yadda aminu saira ya bayyana lokacin da wani .masoyin shirin ke masa tambaya.
@a
Saira yace faty washa wato sumayya Babu wanda yake samun nasaran aurenta domin kuwa mutuwa take daga karshe.
Hakika wan nan Shirin ya samu lambar yabo gurin mutane masu mutukar yawan gaske domin Yana karartar da wasu abubuwa masu amfani ga Al,ummah Dan Kara ilimantuwa da abubuwa masu amfani
Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren kamfanin Nan Mai suna Saira Movies tone campani Mai abun mamaki gurin kawo abubuwan sa farin ciki azuciyar mutane.
Shirin labarina Yana dauke da fitattun jarumai masu mutukar iya tsara shirye shirye Dan farin cikinku jaruman sun hada da Alhaji Rabi,u Rikadawa,Lukuman fati Washa, Fati Yola,Baba Rabi,u Presdo,Alhaji Dan gaske,da dai sauran manyan jarumai.
Hakika Malam Aminu Saira Mamallakin wan Nan Shirin na labarina ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin mutane masu kallon wan Nan Shirin nasu na labarina suna godiya da saka albarka
Big JHVH sass
Post a Comment