Tirkashi Kalli Yadda Murja Kunya Ta Yiwa Kanny Saukale Bayan Kotu Ta Aika Wa Amdaz Tsammaci
Murja Kuna Ta Shiga Sahu Domin Nunawa Kannywood Iyakanta Har Ma Daga Fadin Gaskiya An Fara Farautan rai Amdaz.
Fitecciyar yar tiktok murja ibrahim kunya ta bayyana goyon bayanta da ma nuna wa ya kannnywood yatsa akan hukunci da suke shirin daukan akan wanda ya kasance gaskiya ya fada a game da su din.
Mawaki kuma jarimi abdullahi amdaz wanda akafi sani da excelency a cikin gagarumin shiri mai dogon zango na labarina ya bayyana yada ake bibiar rayuwarsa.
Jarumin amdaz yace anata bibiyar rayuwarsa tun bayan kalamensa a ofishin hisbah da ya bayyana akan kowane dan film yakan kwangilance wa abubuwa uku ne.
Na karɓi sammacin Kotu, amma har Mahadi ya bayyana a busa ƙaho bazan ƙaryata kaina ba,
Jarumi kuma mawaƙi a masana'antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, Abdallah Amdaz, ya ce ya karɓi sammacin kotu kuma zai bita da Hasbunallahu Wani'imal Wakeel.
Yace daga yanzu har Mahadi ya bayyana a busa ƙaho, bai ga kotu ko wani Ɗan Adam da ya isa ya saka shi ƙaryata abin da ya faɗa a kan wasu daga cinki ƴan Fim ba.
Shi dai jarumi Abdullahi Amdaz yace mafi yawan yan film su na Promoting ɗin abubuwa uku ne, wasu karuwánci, wasu káwalci, wasu kuma ɗaukaka.
.
Hakan Yasa Mai shirya finafinai a masana'antar Kannywood, Mustapha Ahmad wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, ya maka Abdallah Amdaz a kotu kan kalamansa da ya yi a ofishin Hisbah ranar Litinin.
Alhaji Sheshe ya ce shi mutum ne mai son zaman lafiya, kuma yana zaune da kowa lafiya, yana da mutunci a idon jama'a, saboda haka yake so kotu ta bawa Amdaz umarnin bada hakuri cikin awanni 48 bisa zargin bata musu suna.

.jpg)
Post a Comment