KADAN DAGA CIKIN SHIRIN LABARINA SEASON 8 EPISODE 2 Saira movies
Shirin labarina na yau jumma'a in sha Allah'Ya ta kaya tsakanin al'ami da ALH lawal.akan Jamila.
LABARINA ZANGO NA 8 KASHI NA 2
Al-Ameen zai samu aikin dan Sanda
Maryam ta bayyanawa Jamila rashin farin cikin ta da auren Alhaji Lawal
Wannan duk kadan ne daga cikin shirin Labarina zango na 8 kashi na 2 wadda zai zo muku a ranar Juma'a, 8 ga watan Disambar 2023 da misalin ƙarfe 8:30 na dare a channel ɗin mu na Saira Movies da ke kan manhajar YouTube wadda za ku iya kallo ta wannan shigifar: 👇.

Post a Comment