Header Ads

KO KASAN MA'ANAN KANTA WAYE?BABU MAI KARYATA CEWA BA A KANTAWAYE A KANNYWOOD

 Babu Wanda zai karyata cewa babu batun kantawaye a kannywood-Cewar fiddausi hamisu abdullahi.



Jarumar kannywood fiddausi hamisu abdullahi ta bayyana cewa babu wani ko wata da xata musa kalamenta.


Kantawaye shine mafari matukar kinason fitowa a film ama rashin daukan zance da muhimmanci yasa ake afkawa.


Firddausi ta bayyana cewa babu mai karyatawa cewa babu batun kantawaye kafun asakaki a film.



 

No comments

Powered by Blogger.