Kalli Gaskiyar Abunda Ya Faru Gameda Mutuwa Mutane sama Da 120 Da Suka Mutu Wajen Taron Maulidi A kaduna
Wasu Mahartan Mauludi sama da 120 Da suka Mutu Har Lahira a Kaduna sanadiyar Fashewar Abu DAga Cikin Jirgi a Sama.
Kuskuren sojoji ya yi sanadiyyar mutuwar Bayin Allah ana tsakiyar Maulidin Annabi Muhammad SAW
Wata mata da ke zaune a kauyen Tudun Biri ta ce sau biyu aka harbo masu bam a cikin minti 30
Duk da abin da ya faru, sojoji da gwamnati ba su tura jami’ai domin a ceto wadanda aka jikkata ba

Post a Comment