Topha Ashe Abunda Ake Boyewa Da Aka Shirya Yi Abba Gida-gida kenan/Karo Na biyu Murja Ta Tona Asiri Ilahirin Yan Matan
Murja kunya Tapasa kwai Abunda Ake Shirin aikatawa Bayan An samu Nasara a Tsige Abba Kabir yusuf/murja Ta falasa Duk yan Matan kannywood.
Fitecciyar yar tiktok mai tashe murja ibrahim kunya ta bayyana wani boyeyen siri da ake boyewa da niyar sai an tsige abba kabir yusuf za a zantar da hukuncin da aka yanke akansa.
Ta bayyana cewa an hada baki akan daga zarar an tsige abba gid gida za a kullesa a makarkama domin abun da ya aikata na laifi ga jam`iya da jama`ar kano gaba daya.
Murja ta kara bayyana wata boyeyiyar siri game da yan matan kannywood.
.png)
.jpg)
Post a Comment