Header Ads

$hirin Labarina Zango Na 8 Kashi Na 13 Official Hd Video #Saira Movies

 Labarina Zango Na 8 Kashi Na 13 Karshen Zance Amare Sunkoma Dakunan Aurensu Ama Jameela Tana Shirya

Amarya da ango Labarina Zango Na 8 Kashi Na 13 Karshen Zance Amare Sunkoma Dakunan Aurensu 

Labarina Zango Na 8 Kashi Na 13 Karshen Zance Amare Sunkoma Dakunan Aurensu Ama Jameela Tana Shirya


Maryam ta kore kawayenta da suke shawartanta da ta koma dakin aurenta'  al amin mai nasara duk yakama ta koma tinda taji uzurinsa.



Su kawu danjuma da gogo ramatu sun shirya tsaf domin ziyartan Al'amin mai nasara kuma su basa hakuri akan yanda suka dage akan baza a basa auren maryam ba.




Mahaifiyar maryam ta hakikance akan ko babu shiri maryam zata kwanane a dakin auren ta kuma kawayen maryam suma sunyi ammanna da hukunci mahaifiyar ita maryam din.

Topha Tabbas Anyi Wasa Da Hankalin Maryam Ama kamata Ta tausaya Bayan jin Labarin Al-amin.


Gaskiya ya kamata asake lale domin rashim gamsuwar maryam akan uzurin mai nasara zai iya kawo karshen


Hakika wan nan Shirin ya samu lambar yabo gurin mutane masu mutukar yawan gaske domin Yana karartar da wasu abubuwa masu amfani ga Al,ummah Dan Kara ilimantuwa da abubuwa masu amfani



Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren kamfanin Nan Mai suna Saira Movies tone campani Mai abun mamaki gurin kawo abubuwan sa farin ciki azuciyar mutane.


Shirin labarina Yana dauke da fitattun jarumai masu mutukar iya tsara shirye shirye Dan farin cikinku jaruman sun hada da sadiq sani sadiq/al-ameen,bilal mustapha/alh. Lawal fatima hussain/maryam, amina hassan uba/ jameela umar gombe/nura asma'u sani/umman jamila alasan kwalli/kawu danjuma Prince Dan musa gombe/faruq rahama sidi ali/maman maryam usman mu'azu/zubairu rangila babai Ali/bala chairman maryam gombe/safina da sauransu.



Hakika Malam Aminu Saira Mamallakin wan Nan Shirin na labarina ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin mutane masu kallon wan Nan Shirin nasu na labarina suna godiya da saka albarka

No comments

Powered by Blogger.