ALLAH SARKI KALLI DAUKAN DA YA JAWO WA TSOHUWAR JARUMA SAFIYA CECEKUCE
Tirkashi Ta Jawo Cecekuce A Gun Masoyanta Bayan Ta Wallafa Hotonta A Yayin Tsufa
Shakka babu za'a iya sakota cikin jerin matan da suka bayar da gudumawa a masana'antar kannywood domin agudu tare a tsira tare.
Bayan shekaru da dama da jarumar ta dauka a masana'antar ta samu masoya da dama kawo yanxu da take cikin iyalenta tana da tarin masoya
Tsohuwar jarumar wace ta Wallafa Hotonta a shafinta na sada zumunta inda labarin ya karada ko ina a shafukan sada zumunta wato soshal mydiya
lamarin ya Jawo Cecekuce da musanyar kalamai a tsakanin masoya bayanta inda ta saka Hotonta Yayin da girma ya fara ja ma'ana ta soma tsofewa.
GA CIKEKKEN BIDIYON DA RA'AYOYIN MAGOYA BAYANTA,👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👆👆👆👆👆👆👆👇👇👇👆👇👆👆👆👆👇👇👇👇👇👇
Muna Godiya Matuka Da Ziyartan Shownewz.com.ng

Post a Comment