Header Ads

GWANIN BURGEWA,Topha Soyayya Haka Kalli Yadda Jarumai Suka So Junansu

 Tirkashi Jerin Jarumen Kannywood Da Suka Yi Soyayyah A Tsakanin Su




Fetettun Jarumen a masana'antar kannywood wadenda Suka kasance su din sun shaku saboda alakar so.





Shakka babu wa'enàn Jarumen Kannywood sun bada gudumawa a hanyoyi da dama domin cigaban masana'antar.




Wasu daga cikin Jarumen sun shaku saboda tsakanin Soyayyah da kowa ke tunanin zai iya kaisu ga aure.




Jarumen sun hada da wa'enda Suka jima a masana'antar kannywood da kuma wasu da suka kasance basu jima sosai ba a masana'antar.



Daga cikin su akwai mawaki umar m Shareef,shamsu dan iya,lawan  ahmad,naziru ahmad,baballe hayatu da sauransu.


GA CIKEKKEN BIDIYON 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👆👆👆👆👆👆👆👇👇👇👆👇👆👆👆👆👇👇👇👇👇👇



 Muna Godiya Matuka Da Ziyartan shownews Allah ya mana albarka



No comments

Powered by Blogger.