Header Ads

Masha Allah Kalli Yadda Maryam Labarina Take Hidimar Rabawa Mutane

 Masha and Maryam Labarina Ta Shiga Shaun,Ta Soma Rabawa Mutane   Abincin Azumi. 



Fitecciyar jaruma na masana'antar kannywood ta kaddamar da robon kayayyakin Abinci wa Mutane.



Shakka babu jarumar Fatima hussaini wace aka fi sani da Maryam a cikin shiri mai dogon zanzo na Labarina ta chanchanci yabo.









Duk da jarumar bata jima sosai ba a masana'antar ama ta Yi rabo kayan Abinci wa Mutane dubba da yanayi da mike ciki.






Ciyarwa abu mai tarin lada ne musamman ciyar da masu Azumi Wanda ba kowa bane yake samun ai water da shi.


Jarumar Fatima hussaini wace da iya cewa ta bi Shaun jarumai Kannywood wa'enda suke kokari wajen raya mabukata

GA CIKEKKEN BIDIYON 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👆👆👆👆👆👆👆👇👇👇👆👇👆👆👆👆👇👇👇👇👇👇



 Muna Godiya Matuka Da Ziyartan shownews Allah ya mana albarka






No comments

Powered by Blogger.