Allahu Akbar Kalli Bidiyon Wani Abun Al ajabi Da Ya Faru A Gombe
Allahu Akbar Abun Al ajabi Sunan Allah A Jikin Wata Itace a Jihar Gombe
Allahu Akbar Abun Al ajabi Sunan Allah A Jikin Wata Itace a Jihar Gombe
Lamarin ya farune a wata anguwa Da Ake Kira da shongo idrisa dake cikin Jihar Gombe
Yayin da wani matashi mai sana'ar faskare ya yayi arangama da wani babban abun al'ajabi.
Tun. da farko matashin ya bayyana yadda ya ga ya gagara faskara itacen da ke dauke da ayoyin Allah
Wata mai sayar da abinci a shango idrisa ta bayyana yadda Abun ya kasance.
GA CIKEKKEN BIDIYON MUNKAWO MUKU👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇


Post a Comment