TirkaTirka Zazzafan Martanin Nafisa Abdullahi Bayan Ganin Hoton Da Aka Hada
Martanin Jarimar kannywood Nafisa Abdullahi Deden Lokacin Da Hotonta Da Jarima Adam A Zango ke.
Fitecciyar Jarima a masana:,antar kannywood Nafisa Abdullahi wace aka fi Sani da sumayya tsohuwar Jarimar a cikin Shirin labarina.
Shakka babu irin alakar da ke tsakanin jarimen biyu Yana gwadawa masoyansu da dama alamu iri ta soyayya a tsakanin su.
Irin alakar tsakanin su ba taba tunanin c3wa bazasu auri junansu ba har kawo yanzu.
Sai gashi Jarimar ta yi Martani Zazzafa a Lokacin da Hotonta da Adam A Zango ya qarade kafafen Sada zumunta na zamani wato soshiyal mydiya.
Cikin Fushi Jarimar ta caccaki wanɗa ya Hada abun domin ya janyo CeCe kuce a tsakanin masoyanta.
Duk da cewa idan aka Kalli yadda abun ya fara Akan iya cewa Dari bisa dæri sun dace a matsayin ma'aurata
Shin menene Ra'ayinku._________&&&&&&&&&&_________Ga dai ra'ayinta👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Post a Comment