Topha Kalli Sana'oin Da Jarimen Kannywood Suke Yi Basu Dogara Da Film Ba
Jarimen Kannywood Maza Da Mata. Da Suka Shahara A Harkar Kasuwanci Bayan Film
Fitettun jarimen masana'antar Kannywood Suna Kasuwanci Bayan Film domin Samun Nasara.
Da dama jarimen maza Da Matan su Shahara A farnin Kasuwanci Bayan Harkar film Da sukeyi.
Shakka babu zarge zarge ya gabata Ganin yadda wasu jarimen ke pachaka da kudade alhalin Harkar film abu mai wuya ne ya samar da tarin kudaden
Sai dai lamarin da sarkakiya domin wasu jarimen maza har matan Suna Kasuwanci Bayan Film domin dogaro Da kai.
Menene Ra'ayinku._________&&&&&&&&&&_________Ga dai ra'ayinta👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
.

Post a Comment