MAZA WALAHI MUNGAJI SAI MUN FARA BINKU GIDA_GIDA MUNA XAKULOKU ZAKU GANE CEWA AURE MUKESO
Topha Budurwa Ta Cire Kunya Tace Shakka Babu Zasu Soma Bi Gida-gida don Neman Mazan Aure.
Topha Budurwa Ta Cire Kunya Tace Shakka Babu Zasu Soma Bi Gida-gida don Neman Mazan Aure.
Wata Budurwa Ta bayyana cewa suna gab da fara Neman Mazan Aure Gida-gida domin basu fahimci halin da suke ciki ba
Wanan matashiyar ta bayyana hakan a manhajarta ta tiktok inda lokaci kalilan zancen ya karadde Kafafen Sada zumunta na zamani wato soshal mydiya.
Wasu Mazan ba barsu a baya ba don fadar RA'AYOYIN su akan wanan batun inda wani ke cewa suma ba so ransu bane su bar mata a gidansu se dai lamarin ya zarce tunaninsu duba da yadda wasu iyayen suka saka buri na son kúdi da kayan alatu
RA',AYIN YAHAYA YUSUF

Post a Comment