Topha Sarki Al Nuhu Ya Samu Yabo Ta Musamman Domin Nuna Bajinta Da Kuma Abun Burgewa
A WANI HARSASHE SARKI ALI NUHU YA ZAMTO DAYA TAMKAR DA DUBU BISA GWAZO DA KOKARI AKAN WADENDA SUKE BUKATA.
Shahararrn jarimi kana mashiryi Ali muhammad wacce akafi sani da ali nuhu ko sarki ali. masana`antar kannywood tayi babban nasaran samun haziki kuma zakakurin mutum mai kaifin basira.
Jarimi ya samu lambar yabo ta musamman ganinm yadda baya ga jiya da tallafa ma abokan aikinsa da kuma waenda ba yan masana`antar ba.
Yaabon haka ya fito ta baki jarimi musa maisana`a kamar yadda ya bayyana
\
MUNGODE DA ZIYARAR GIDAN NAN DOMIN NISHADI ILIMANTARWA NISHADI A KASANCE DAMU KANA KUYI SHARING PLEASE.
.jpg)
Post a Comment