Header Ads

MASHA ALLAH' MAISHADDA ZAI KARA. DA FIDDAUSI YAHAYA LAMARIN NAYINE

 Alhamdulillah Akwai Shagali'Bayan Aurensa DA Hassana A 2022 Darekta Zai Kara Aure Nabiyu .


Alhamdulillah Akwai Shagali'Bayan Aurensa DA Hassana A 2022 Darekta Zai Kara Aure Nabiyu .


Fitēccen jarimi kana Darekta a masana'antar kannywood Abubakar Bashir Maishadda Mamalakin Maishadda global.


Tun bayan auren director a 2022 tare da Hassana baiyi maganan kara aure ba ama da yake komai lokaci ne Allah ya yi nesa tazo kusa.


Direktan ya samu nasaran tankade da kuma rairaye kuma çikin hukuncin Allah sai yayi nasaran wuff da jarima mai hazaka wato fir'daus yahaya.


Fir'dausi yahaya fitecciyar jarimace a masana'antar kannywood wace ake mata lakabi da matar mainasara a Çikin Shirin Labaɍina.

Darecta ABUBAKAR BASHIR Maishadda zai angwance tare da masoyiyarsa,habibiyyarsa,madubin rayuwarsa,gimbiyarsa,tauraruwar yan mata FIR'DAUS YAHAYA 
















MUNGODE DA ZIYARAR GIDAN NAN DOMIN NISHADI ILIMANTARWA NISHADI A KASANCE DAMU KANA KUYI SHARING PLEASE.

No comments

Powered by Blogger.